FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 2
Maryam makociyar mu ce kuma amarya da aka kawo Layin , tun Ana Zuwa jere naga alamun amaryar da za a kawo masu kudine daga irin Kayan gado da aka dinga kawowa, na kudiri Niyan saina yi kawance da ita saboda nasamu ko a cikin abokin angon ne yace Yana sona tun da daga ganin irin ginin gidan nasan yanada mugun kudi .Ae kuwa Ana kawowa amarya washe gari da rana na cewa mama zan je gidansu kawata hafsa wace itace kawata da muka taso tun muna kanana, mama ta bini da a dawo Lafiya na gaida mamansu hafsan na amsa da Toh Na jima ina kwankwasa gate din amarya Maryam kafin daga baya naji muryar mai gadin gidan Yana tambaya na waye , na amsa da nice, Yana budewa ko jiransa banyi ba na cusa Kai na fada gidan , ah ah daga jna mai gadin y fada Yana karemun kallo , nace ni makociyarta ce , jinjina Kai yayi sanan yacemun Toh bismillah ga hanyar shiga cikin gidan ya nuna mun wani Dan corridor, Kai n...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.