SANADIYYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

SANADIYYA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Marubuciya... In za ka fad'i fad'i gaskiya, komai taka ja maka ka biya.

More from @fareedaabdallah

Sample · COMPLETE BOOK

SANADIYYANa fara da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai. Tsira da aminci su ƙara tabbata ga Fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW. 1)  "Na yarda da gaske maza sune sanadiyyar yawaitar mata musamman masu aure a cikin matsalar shaye-shaye"Na faɗa a fili, zuciyata na ƙuna da tafarfasa. A gefe guda kuma zuciyar tawa cukurkuɗe take da ɗimbin damuwa da matsanancin tunanin halin da nake ciki. Shiru nayi idanuna zube a kan tulin kwalaben magungunan da suke gabana. Wani zazzafan tunani mai haɗe da matsanancin mamaki ne ya ci gaba da yi min saƙa a zuciyata.  'Yau na ga mata mabanbanta a kamanni da shekaru. Ashe akwai mata da yawa da rayuwarsu ke cakurkuɗe da damuwoyi haɗe da matsaloli kala-kala? Kamar dai makamanciyar tawa rayuwar, mai cike da ɗinbin ƙunci da rashin walwala. Irin wacce sanadiyyar damuwoyin da muke ciki har take neman jefa mu ga aikata mummunar rayu...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play