FreeArewaPen original
RAYUWATA (WRITTEN IN HAUSA LANGUAGE)
- 1views
- 4chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My name is Fatima bashir musa I’m not gonna say a lot about me but trust me my book are good insha Allah you gonna like it. I’ll drop my what’s app group link here so you can join Xan ajiye link na what’s app group don ku shiga👇🏻 ***
Sample · 1
…Karatu takeyi setaji muryan mahaifiyarta hajiya khadija na kwala mata kira nan fa da sauri ta tashi tana fadin na'am, mummy ganinan xuwa.Tana shiga dakin ta tadda yanuwa ta a dakin tare da mummy suna sauraron xuwanta.sallama tayi irinta addinin musulunci "Asaalamu alaikum warahmatullah wa barakatuh" salma ta amsa cikin murmushi "wa alaikum assalam warahmatullah wa barakatuh " yawwa dama ke kadai muke jira, dawo daganan. halima ta xauna tana me kallon yan uwanta biyu salma da kuma humaira sannan tace au kuna nan? humaira tace eh muna nan muna tattaunawa kan aurenki xamu sama miki miji tunda kinqi kowa."Gayamata dae " muryar yaya abdul taji babban yayansu yana fadin haka.halima tayi murmushi tace uhum! mummy ta kalleta tace kowa yana nan yana hira ke kina chan kina me? halima tace karatu nadan yi sbd gobe inada test da safe karfe 8 mummy kuma course din yanada dan waha...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.