FreeArewaPen original
*KARFE A WUTA*
- 1views
- 98chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Simple minded
Sample · CHAPTER 1
⚔️*🔥ƘARFE A WUTA🔥*⚔️MALLAKAR AISHA ADAM (AYSHERCOOL)MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*BRIGHT PENS SECOND BATCH*Writer ofGaba da gabantaƘanwar mazaCutarwaRuɗin ƙuruciyaFollow the COOL HAUSA CHANNEL channel on ***: *** ƙarfe a wuta, ƙirƙirarran labari ne, idan yayi kamanceceniya da rayuwar wani ko wata, arashi ne.*Ban lamunci a juya mini littafi, ta kowace irin siga ba, sai da izinina❗Page 1Tsit ƙaton falon yayi, ba ka jin sautin komai, sai ƙarar gudun AC.Sai mutanen falon da suke tsaye sun yi cirko-cirko, kamar masu jiran wani sakamako.Wata matashiyar budurwa ce, durƙushe a kan gwiwoyinta, fuskarta ɗauke da wani yanayi na tsantsar damuwa, da tashin hankali, fuskarta tayi sharkaf da hawaye."Yanzu sakamakona kenan a wurinki? Irin wannan sakamakon shi na cancanta daga gare ki ko...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.