FreeArewaPen original
HADARIN GABAS…….
- 1views
- 84chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
✍️ Welcome to the World of Nazeefah Sabo Nashe ✍️ If you love emotional stories, family drama, secrets, betrayal, destiny, and unforgettable plot twists, then you’re in the right place. 📚 My Published Novels: 🔥 ƘWARYAR WUTA (Now Available) ❤️ Me Zan Yi Da Ita? 🤔 Ya Abin Yak...
Sample · 1
HADARIN GABAS…….👌NAZEEFAH SABO NASHE✍🏽BRIGHT PENS SECOND BATCH.*********1️⃣A hankali ta mik’e daga faffa’dan gadon nasu da yaji shimfi’da mai kyawun gaske ta zallar wani bedsheet da duvet d’insa Pink color mai kyawun gaske. Idanu ta zubawa Twin sister d’inta sai kuma ta saka hannu ta Shafa gefen chin d’in ta tana murmushi she loves her sister so much. Bata son abinda zai tab’a ta ko ka’dan ko don sun zama y’an biyu ne. Iman ta ‘d’an juya ka’dan tana bu’de idonta Akan na Amani sai kuma ta d’an Ware ido tana Kai kallonta kan agogon da ke bedsides drawer d’insù. Ware ido ta yi da sauri tana furta “Oh shit, already na San mun yi late zamu sha fa’dan Dada be quick mana Ama ki shiga wankan.” Amani ta d’an turo baki tana mik’ewa da y’ar b’ingilar rigar barcinta fara tas silk da ita. Hakan yasa tabi jikinta ta manne ta fitar da kyakykyawar surarta duk da bata da k’iba Amma akwai cikar zati duk wani waje da ake son ya cika a jikin mace na Amani a cike yake musamman kwana biyu da take sake wani irin cika da k’iba da kyau na ban mamaki kamar mai k’aramin ciki. Toilet ta shiga tana tafiya kamar bata son taka k’asa. A toilet d’in ma bata fara wanka ba sai da ta gama jan rai sannan ta shiga bathtub d’in ta yi wankan kamar bata so. Bata damu da fa’dan Dadan ba dama yanzu a kullum so take ta dinga b’ata masa rai she hates him kamar ba mahaifin da ya kawota duniya ba, da tana da iko bata Jin zai sake ko kwana guda a duniya nan. Ta da’de sosai tana Jin Iman na ta buga mata k’ofa Amma ta yi burus sai da ta gaji don kanta sannan ta fito. Jikinta da mitsitsin towel. Idanunta akan Iman da take ta mata masifa. “Kin San me kika aikata kuwa Ama? Kina son yau Dada ya yi yagalgalamu ne sai dai ya yi warning d’in mu kada mu yi late Amma kin shiga toilet kamar mai son canja fata. Ji har kin saka na yi staining jikina….” Ama da sauri ta kai idonta kan staining d’in da Iman d’in ta ce ta yi zuciyarta tayi wani irin bugu da k’arfin gaske ta kasa ko motsi tana kallon Iman ta shige toilet. Amani took a deep breath, Bugu k’irjinta yake sosai bakinta ya bushe bata Jin wani yawu ko ka’dan a cikinsa a hankali ta furta “Innalillahi wa inna ilaihirrajiuna what happened to me? Yaushe rabo na da period I forgot ma ana wani Abu period…” Zuciyatta ta sake harbawa da ta tuno mata idan har bata manta ba It is exactly 3 months rabonta da period kuma sam bata kawo a ranta ba sai yanzu da Iman ta tuna mata ana wani Abu wai shi Al’ada. A wani irin sauri ta saka kayanta ta fice daga bedroom da sauri hannunta rik’e da Car key d’inta ta fita harabar gidan. Sam bata cikin nutsuwarta don haka bata San ta gabza karo da Dadan ba ya ja baya da sauri fuskarsa a ha’de ya zuba mata birkitattun idanunsa itama nata Wild eyes d’in ta zuba masa tana Jin wutar masifa tana cin zuciyarta…. Kamar ba Dadanta ba ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.