HASKEFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

HASKE

  • 1views
  • 4chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

A.k.a Candy 🦋 Student Midwife 🌺 Writer ✍️ Graphic designer🪄 Muslimah 🤲 Proudly Nigerian 🇳🇬 Kuma Bahaɗejia🐎.

More from @salmaahmadisah

Sample · Part 1

*Shimfiɗa...*Akwai wasu ƙaddarorin da kan zo da wani irin duhu, wanda zai mamaye rayuwar ɗan adam, ta yanda ko da tafin hannunsa ba zai iya gani a cikin wannan duhun ba.Kuma an ce HASKE ne kaɗai ke maganin duhu.Ɗan adam kan shiga halin neman HASKEn da zai yi amfani da shi wurin gusar da wannan duhun dake bibiyar rayuwarsa.Shin menene duhun?Wasu tarin ƙaddarori ne waɗannan da ke tafe da matsanancin duhu?.Shin a ina wannan HASKEn yake?Sannan kuma menene wannan HASKEn?*💡HASKE...💡*_(Maganin duhu!)_*©SALMA AHMAD ISAH*TAURARI WRITER'S ASSOCIATION.بسم الله الر حمن الر حيم**Page 01*__(★★)__*Shekara ta 2000.**Makoko, Lagos State, Nigeria.**01:40 Na dare.*Wata matace ke tafe cikin sassarfa, sanye take da atamafa kalar ruwan goro, wanda akewa laƙabi da me dalma. Hannunta riƙe da wani abu, wanda ke duƙunƙune cikin zani.Kanta ta ɗan ɗaga ta kalli sararin samaniya, ta ga yanda hadari yake gangamuwa,...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters4
premium3
02

Part 2

Premium
Updated a month agoAvailable now
03

Part 3

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
04

Part 4 end

Premium
Updated 8 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play