ELHAJJFree

ArewaPen original

MysteryFreeOngoing

ELHAJJ

  • 1views
  • 15chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 1

🤎🤎🤎🤎          *ELHAJJ*                 🤎🤎🤎🤎Free page 1  Written by    Mrs A.MMarubuciyar *NOOR**TASWIRAR KADDARA*Wannan book din na kudi ne akan farashi mai sauki 300, ki biya kudin ki, ki karanta cikin salama ngd.Ga mai son biyan kudin book din ku tuntubi wannan number din.****SANARWA SANARWA*💃💃💃💃*ME TAKEN NA AMARYA HUTAA$$**MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI.**LOCATION KANO*****BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*  Ta dukufa sosai tana duba littafan addinin dake kan center table, idonta sanye da farin glass din da take sawa duk lokacin da zata karanta abu ko zata yi amfani da waya.Tana sanye da red lace a jikinta wanda ya haska ta dinkin ya zauna a jikin ta yai mata dass, tayi kyau sosai kasancewar ta fara sol, tana da kyau dai dai nata don baxa a kirata da mummuna ba.Sam hankalin ta bai fada mata zuwan sa ba, har sai da taji ya dafa ta dagowa tai ta zuba masa idonta da ke nuna tsantsar kaunar sa a tattare da ita, lumshe masa idon tai kafin ta cire glass din idonta, mike wa tai cike da shagwaba tace "ba dai fita zaka yiba ELHAJJ".Lumshe mata ido yai kawai yana kallon watch din hannun sa, turo baki tai tana bubbuga kafa a kasa tace "kai dai koh, dama nasan baxa kamin magana ba share ni za kayi kawai".Hannun sa yasa ya shafa kumatun ta, kamar wanda bakinsa yake masa ciwo yake "kin girma fa..h, ki daina abin yara 30 yrs kike fa".Kwanciya tai akan faffadan kirjin sa tace "haba dai Elhajj ai ni yarinya ce har ynxu a gun ka, bana girma".Gajeran murmushi yai yace "uhm, na fita".Matsa wa tai daga jikin sa tace "bye".Fita yai cikin takunsa dake nuna nutsuwar sa, yana isa compound din security dinsa dake sanye cikin black suit suka mike da sauri, gaishe sa sukai cikin girmamawa, ba tare da ya amsa suba ya shiga bayan motar da suka bude masa, da sauri suma daya ya shiga driver sit dayan kuma ya zauna a kujerar mai zaman banxa.iPad dinsa ya dauka ya shiga aiki da ita, cikin girmamawa Wanda ke zaune a driver sit din yace "Sir ina zamu je?"Sai da ya dau wajen 3 minutes kafin ya bude baki da kyar yace "new site".Daga kai yai yace "ohk Sir"Tafiyar 15 minutes ya kaisu ga wani building mai ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters15
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play