FreeArewaPen original
ASKIN DA BA RUWA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
The Eloquent Writer
Sample · Chapter 1
*ASKIN DA BA RUWA...* *_𝙏𝙖𝙧𝙚 𝙙𝙖 𝙖𝙡ƙ𝙖𝙡𝙖𝙢𝙞𝙣_*✍🏼*_Fatima Muhammad Sani_* *_Fantah_* *_Rubutawa_**_Fatima Muhammad Sani_**_Haƙƙin Mallaka_*© *_Fatima Muhammad Sani_**_Gargaɗi_**_Ba'a yarda wani ko wata ko wasu gungun al'umma su juya wannan littafin ta kowwace siga ba, yin hakan ya saɓawa doka_* *_Gabatarwa_**_Ina farawa da sunan Ubangijin halitta wanda ya sa alƙalami abun rubutu, ya juya zamani juyi-juyi har aka zo fagen yin sa ta sassauƙar hanya kuma a gane a fahimtu._* *_Allah ya ƙara salati tsira da aminci ga masoyinmu mai cetonmu Annabin ƙarshe Muhammad Ɗan Abdullahi (S.A.W.W)._* *_Ina godiya ga Allah mai kowwa mai komai da ya bani damar fara rubuta wannan littafi mai suna ASKIN DA BA RUWA, WUYA GARE SHI._* *_Ina roƙon Allah yanda na fara shi lafiya, Allah yasa na kammala shi lafiya. Allah ya tsare hannuna da rubuta abin da zai cuta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.