FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I am a writer, and with every stroke of my pen, I breathe life into thoughts and give voice to silence. I take pride in this craft, for the pen holds a power far greater than the sword it shapes minds, softens hearts, and leaves a legacy words alone can build
Sample · Chapter 1-5
AFIF Oum yasmeenDasunan Allah mai Rahama maijinkai Allah kabani ikon rubuta daidai Chapter 1-6Hadari ne ya had'o ta gabas ga iskar da ake da alama yau za'ai ruwa cikin sauri zarah tafi to daga rumfar data ke xaune domin tasan tabbass yau in aka fara ruwa zai iya cika ta, wata kwallah ce ta taru a idon ta gashi bata da mafaka domin kowa na gidan tsangwamarta yake cikin rawar mirya tad'aga hannu sama tace "ya Allah ka kawo min mafuta ka fiddani daga cikin k'uncin da nake ciki ya Allah ka zama gatana, dana d'aga kaina naga gida ne babban gida da alama irin gidan gadone yana da b'angare goma sha biyar gida ne irin gini da ma'ana nak'asa. Rayuwar gidan itace kowa yayi ta kansa ba mai damuwa da halin da d'an uwan shi ke ciki, kowa ta kansa ya ke, ba iya na...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.