FreeArewaPen original
MUMMUNAR DABI'A
- 1views
- 3chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1 Book1
https://www.arewabooks.com/chapter?id=6683ec1256566fe605af16a3🪸MUMMUNAR DABI'A🪸 1-5OfficialByAsmaBaffa SADAUKARWA NE GA 'YATA TASNIM Page naki ne UMMEETAH MUHAMMAD BISMILLAHALLAH YA KAWO MU FANS, ALLAH YASA MU FARA LAFIYA MU GAMA DA RAI DA LAFIYA.INA KAUNAR KU MASOYANA INA KUMA GAISHE KU.JAN KUNNE GA MASU AUDIO,DUK WANDA YA JUYA MIN LITTAFI YA KOMA AUDIO SAI YA SAUKE SHI DAGA CHANNEL DINSA. *ZINARIYAR MACE⚡**Wai shin 'yar'uwa menene matsalarki? zubewar ***, ko kuma rashin kwankwason juyawa a falo maigida ya shiririce ya manta da tibi da matan tictok, menene matsalarki ne? rashin ni'ima ko kuma mugun sanyin da ya yi miki katutu, shin rashin taushin fata ne ko kuma kuraje da tabbani, ko bala'in ramar da ta addabeki kuma babu rashin ci ba rashin sha a gidan auranki, gwaigwayewar gashi ce matsalarki ko kuma kaushi da faso na tafin kafa da bushewar fata, kina bukatar fatarki ta yi glowing kalarki ta fita kuraje su mutu, ko kuma kina bukatar azababbun turaruka da humra tare da turarukan wuta. Na san dai kuna da yawa matan da tumbi ya yi musu karan tsaye ina nufin ya katse muku hanzarin yi wa maigida gwalli da muskuce-muskuce a falo😃 Nesa fa ta zo kusa AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE sun tanadar muku da nau'in magungunan da suke magance kowace irin matsala da izinin Allah. Babban burinmu shine sha'ani na aure ya inganta a samu daidaito. Muna da.*Na gyaran ***.Na sanyi.Dilka tare da hadin sabulu.Duk Wani nau'in maganin mata.Humra turarukan wuta perfumes, original miski tahra 3in1, ciccibi budurwar kaza. Had'addun supplement irin wad'anda ba su da matsala. Maganin Sliming wato narka tumbi. Abubuwan da muke sayarwa suna da yawa, kuma babu asarar dukiya. Muna garin kano kuma muna tura kayanmu kowane gari fad'in Najeria da Nijar har ma da kasashemn ketare. Kai tsaye a tuntu'bemu ta lambobin wayarmu domin karin bayani.********** Labari England Baturiya ce kyakyawar gaske ajin karshe ta zauna tare da zuba uban tagumi tana hawaye da kuka,yara ne maza guda biyu da alama 'yan biyu ne, kyawawan gaske kana ganin su kaga ruwa biyu,hasken su bai kai na turawa ba kuma ya wuce ace na yan Africa ne,haka gashinsu ma da komai nasu gaba daya,zaune suke suna wasa. Wayarta ce tayi kara" ai da sauri ta daga cikin harshen turancinta tace kazo kasar? wanda ta kira ya tattabar mata cewar nazo yanzu zaki gani,murna tayi tace mutum ya huta da wannan masifa ko na kaisu gidan marayu,yara sun hanani sakewa,ko club bana zuwa dama ni a club ya tsince ni muka yi aure,yazo ya sake ni ya tafi da yaransa Nigeria bazan iya ba. Tana zaune...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.