FreeArewaPen original
BA ITA BACE 馃寛
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 Shimfi蓷a.
*BA ITA BACE 馃寛* *Ameenatou I Ibrahim* Nanameera. Writer of *SHEIKH HEESHAM* ~~And now~~ *BA ITA BACE 馃寛**Queen of Squad ce*MIKIYA WRITERS ASSOCIATION.*Shimfi蓷a**2008* *-67 doron dutse, best choice hospital Kano state.*Wata kyakkyawar ajiyar zuciya ta sauke lokacin da abinda ta haifa yake tsala ihu , zufa ce ke keto mata ta tsananin azabar da tasha wajen haihuwar runtse idanunta tayi wasu zafafan hawaye suka shiga zirarowa kan kuncinta a hankali take motsa bakinta inda take ambaton Allah da duk kalmar da tazo bakinta, murmushi doctorn tayi ganin kyawawan 拼a拼an data haifo a hankali ta furta"Masha Allah" idanun matar a rufe ta 茩ara so gabanta hannunta ri茩e da wani farin gyalle kallon matar tayi sannan ta kalli CCTV 蓷in dake yawo kowace kusurwa ta 蓷akin. Cikin one second CCTV ta bar haskasu wanda hakan ya bata damar 蓷ora mata farin gyallen kan fuskarta within one minute ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya nan da nan bacci ya 蓷auketa, kallon fuskar kyakkyawar matar tayi sannan ta saki murmushi cikin taku na isa ta 茩arasa wajen da ta ajiye twins 蓷in wanda suka kasance mata ne dur茩usawa tayi tana 茩are musu kallo kamar me son gano wani abu kamarsu 蓷aya babu abinda ya raba su farare sol dasu gwanin sha'awa cikin ki蓷imewa ta sake kallonsu dan akwai abinda take son tantancewa, kusan 5mins tana wannan nazarin sai kuma ta mi茩e tsaye sosai take zufa dukda AC dake bada sanyi cikin ha蓷a蓷蓷en 蓷akin wayarta 茩irar iphone 14pro max ta 蓷auka cikin sauri ta danna wata number ringing 蓷aya aka 蓷auka 蓷aga 蓷aya 蓳angaren aka ce"Afeefa!"Kamar bazata amsa ba sai kuma ta ce" na'am" murmushi aka yi sai kuma aka ce" ya ake ciki?" "komai na 茩ar茩ashin kulawa kuna iya 茩arasowa" kashe wayar tayi ta ajiye gefen gadon sannan ta koma wajen yaran sosai ta shagaltu da kallonsu musamman ganinsu da tayi masu kama 蓷aya a rayuwarta tana masifar son 拼an biyu barinma ace su kasance irin identical twins 蓷in nan lumshe idanunta tayi cikin siririyar muryata ta furta"Inama nawa ne"Ringing 蓷in da wayarta tayi yasa ta kalli inda ta ajiyeta batayi tunanin amsa kiran ba ta kalli CCTV 蓷in dake ma茩ale sunkuyar da kanta tayi saida ta tabbatar da cewa bata wajen da take sannan ta 蓷aukesu toilet ta shige dasu tana sauke ajiyar zuciya. Banda fa蓷uwa babu abinda gabanta keyi a hankali ta kalli window 蓷in dake toilet 蓷in wasu mutanene su biyu 蓷aya mace 蓷aya kuma namiji saidai babu damar g...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.