FreeArewaPen original
K'ADDARAR SO (Destiny Of Love)
- 1views
- 23chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · EPISODE 1
*K'ADDARAR SO* (Destiny Of Love) *©ZAHRA ROYAL STAR*🌝 Share FisbilillahiSHINFID'A *Shin, wace k'addara ce za ta sa 'yar uwa ya tsani 'yar uwarta ta jini?.**Shin, yaya za ka yi a lokacin da kika tsinci kanki a tarkon son wanda 'yar uwarki take so.**Shin, me ya kamata ka yi a lokacin da wanda kake so yake gudunka?**Shin, wace k'addara ce za ta raba kan 'yan uwa?.**Shin, K'ADDARAR SO za ta iya sawa d'an adam ya aikata komai?.*Chapter 1*SURURE, LAGOS NIGERIA* Shekara ta 1995"Mimi nahhh?"Cewar wata matashiyar budurwa dake sakkowa daga kan matakalar bene. Da gudu ta k'ara su inda Mimi take zaune, kiran da take kwala mata ne yasa, Mimi tashi tsaye.Kallonta Mimi tayi ta ce "nikam Lalaah miye hakan?, kike ta kwala min kira fisbilillahi, baga ni ba ina zani"Turo baki Lalaah tayi tana bubbuga k'afarta a shagwab'e, harda lauye kai ta ce "Mimi wani labari fa zan baki, zuwa na shopping...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.