FreeArewaPen original
Mrs HAMMAD
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My name is Fatima bashir musa I’m not gonna say a lot about me but trust me my book are good insha Allah you gonna like it. I’ll drop my what’s app group link here so you can join Xan ajiye link na what’s app group don ku shiga👇🏻 ***
Sample · Arwa
Arwa yarinya me jiji da kai takasance kyakkayawa kamar ita tayi kanta ga ilimi ga kuma kudi iyayenta Allah ya wadata su dashi Arwa ba kowa takeson shiga harkarshi ba bata hada hanya da talaka haka kuma batada son mutane, macece me son kai da son dukiya.shi kuma Hammad namiji ne Dan gayu me hankali, ga ilimi ga kuma tarbiya ya fito daga gidan tarbiyya da sanin yakamata ranar litinin salma da imran sunje airport don tarar hammad daga dawowar sa daga china ya kammala karatunshi na digiri se mahaifinshi Albanian hafiz ya nemi yadawo domin fara gudanar da kasuwanci a garin abuja.salma ce ta hango hammad yasaka tabaran sa da shigar sa ta qananan kaya wannan tace kalli chan ya imran imran ya juyo yace ina ? Kalli chan wancan yaya ne oyoyo oyoyo suka tashi cikin murna yaya sannu da xuwa sukayi hugging din juna suna farincikin sake haduwarsu hammad ya kalli Salma yace naga kin girma yana me taba ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.