FreeArewaPen original
KI NA ZUCIYATA
- 1views
- 6chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 ONE
*KI NA ZUCIYATA 01* Mikiya writer's association.*Bismillahi-Rahmani Raheem, Ina godiya ga Ubangiji ma蓷aukakin sarki wanda ya sake bani damar zuwar muku da wani sabon littafin nawa mai taken KI NA ZUCIYATA idan har kinsan kina wani aikine tofah sister ki bari ki 茩arasa dan gudun Book 蓷in ya 蓷auke miki hankali 馃槏Ba kullum zan dinga posting ba coz ina typing book biyu ne nd paid saboda haka idan na samu dama zaku jini idan kuma kunji shuru tofah saidai wata ranar馃槀 Amma zan dage da typing in Sha Allah ku kasance tare da mu cikin tafiyar SQUAD na tabbata bazakuyi nadama ba馃敟 Queen of the Squad ce 馃懜鉁嶏笍**Nanameera*Da sauri ta juyo jin muryar da ko amafarki bazata ta蓳a mantawa ba cikin babban stadium 蓷in wanda yake 蓷aukeda manyan mutane daga nahiya-nahiya na fa蓷in duniya, idanunsa a lumshe cikin cool voice 蓷insa mai 蓷auke da nutsuwa ya fara wa茩ar tasa kamar haka"Kina zuciyata ban manta da keba masoyiya"...."Kina zuciyata ban manta dake ba sahiba"..."_Ehee cikin Zuciyata ban manta dake ba_""_Cikin rayuwata banga kamar yake ba_""_Har ina manta kai na idan ban ganki kussa dani ba_""_Kina zuciyata sonki yay minni gata_""_Ina da burin dake zan 茩are rayuwata_""_Banga kowa ba sai ke domin kina zuciyata aminiya_".........Hawayene tab idanunta tana kallon wanda yake rera wa茩ar cikeda kwarewa lumshe idanunta ta yi wasu zafafan hawaye suka sakko mata kan kuncinta ita ka蓷ai tasan abunda take ji cikin zuciyarta, tana tsaye daga gefe har ya kai 茩arshen wa茩ar yana ajiye mic 蓷in, tashi mutane sukai ana masa tafi cikeda nuna soyayya domin ba 茩aramin so sukewa mawa茩in ba. Cikin tafiyarsa ta cikakkun maza ya sakko daga kan stage 蓷in ya fara tafiya toward direction 蓷in fita daga stadium 蓷in da sauri securities suka rufa masa baya, a hankali ta goge idanunta tana sauke ajiyar zuciya"Nazeefa zo mu tafi"Kallon me mata maganar tayi sai kuma ta ce"okay" sannan suka fito daga cikin wajen. Tsaye suka tadda shi suna magana da wani bature kallonsa kawai ta yi suka 茩arasa gaban motarta, da sauri ya 茩araso wajenta lokacin har ta bu蓷e murfin mota, kallon-kallo kawai suka tsaya yi kowa ya gagara furta komai kowanne akwai abinda zuciyarsa ke raya masa babu abinda take tunawa sai lokaci mai tsawo da suka kasance a tare soyayyar da suka gunadar mai cike da tsafta da kuma begen juna rayuwa mai da蓷in gaske kullum cikin farin ciki, ahankali ta sauke idanunta 茩asa tana goge hawayen da yake 茩o茩arin zubo mata kallonsu kawai Fateeha take cikeda tausayawa domin duk wanda yaji labarin soyayyar su dole ya tausaya musu, zafaffan numfashi ya fitar daga bakinsa yana sake 茩are mata kallo akaro na babu adadi a kasalance ya furta"Slimzy why?"茒ago kanta ta yi ta kallesa sai kuma ta 蓷auke kai bata furta komai ba, wata kyakkyawar budurwa ce wacce a茩alla bazata shige 19-20yrs ba ta 茩araso wajen, sanye t...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.