FreeArewaPen original
NIKAAH (Marriage for rent)
- 1views
- 23chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Married Mass communications specialist Author✍️ Kad'an dag cikin littafina: 1BAHAAR (complete) 2 NIKAAH(Rental marriage)(ongoing) 3 GIDAN DUNIYA (ongoing) Littafina masu zuwa 1 AKHI GHAYR ALSHAQIQ (Step brother) 2 CAPTAIN ZAIN IMAM 3 DR JAWAD 4 INTIQAM(Revenge) 5 SUKOO...
Sample · Rental marriage 1
*NIKAAH* *Marriage for Rent* *By* *HANAADY* *Rahama Aminu Bala* Follow me on WhatpadRahama 000 ***** ***** HE HAD THE COURAGE TO REMARRY.WILL HE FIND THE COURAGE TOLOVE AGAIN? *Marubuciyar* *BAHAAR* *And now* *NIKAAH(Rental* *Marriage).......* page 1* A kowane lokaci na kanyi tunanin shin akwai macen da tafini sa'a, cikin yanayi mai nuna matuk'ar damuwa take maganarK'ara hugging nata yayi tareda cewa nima haka but for now please ki cigaba da addu'a duk tsanani yana tareda sau'kiMurmushi Sa'adatu tayi ka tuna lokacin da muka fara haduwa a CampMurmushi ya mayar mata sannan yace yes how can i forg...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.