FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · BOOK 1 Completed
[1/31, 10:21] Nanameera writer: *** and written by: *Nanameera*.....Tauraruwar royal star✨*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟* {R.S.W.A}*** *_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_* _(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_*Alk'alaminmu 'yancinmu* *Haɗaka palace* *kungiyar masu posting ce ba marubuta ba**Bismillahi rahmani raheem*🅿️. ONE.. *KANO STATE*Gama shirya warta kenan ta buɗe ƙofa ta shigo, kallonta ta yi ta ce " haba samha wannan wane irin wulaƙanci ne ace tun ɗazu common wanka da saka kaya amma kinfi awa guda kuma kinsan driver na jira...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.