FreeArewaPen original
JUYIN KWADO
- 1views
- 42chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A.k.a Candy 🦋 Student Midwife 🌺 Writer ✍️ Graphic designer🪄 Muslimah 🤲 Proudly Nigerian 🇳🇬 Kuma Bahaɗejia🐎.
Sample · JUYIN KWAƊO 1
🪄...JUYIN KWAƊO...🪄 _Daga ruwa zuwa ruwan zafi_From the writer of:YADDA ƘADDARA TA SOLABARINSUHASKEƘADDARA CEArewaBooks @SalmaAhmadIsahWattpad @SalmaAhmadIsah*Gabaki ɗaya labarin JUYIN KWAƊO, da littafin kansa. Na sadaukar shi zuwa ga NAINARH KD NKD'S and ZAHRA ROYAL STAR. Your love and acceptance mean everything to me. Thank you for being my safe space and my forever friends.*Note: Wannan labarin, labari ne da zai ƙunshi rayuwa a zamanin baya. Da kuma zamaninmu na yanzu. Dan haka a wasu wuraren zan yi amfani da AMG (A MAHANGAR GANI) a maimakon POV (POINT OF VIEW). بسم الله الرحمن الر حيم *Page-01**MK Fencing Academy,19th Floor, The Binary by Omniyat, Business Bay, Dubai, UAE.*ARMAN IƘBAL.Babu abin da yake tashi a ko ina sai hayaniya da iface-iface, sai kuma sautin sara da sukan takkuba. Kuma ko ina jini ne ke zuba... A tsakiyar wannan ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.