FreeArewaPen original
GINSHIƘIN DUTSE...
- 1views
- 34chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1-2
GINSHIƘIN DUTSE... _True life story._*BOOK 1* _Gawurtattu uku._FATIMA SUNUSI RABIU_Ummu Affan_GODIYA: Ta tabbata ga sarki Allah gagara misali, dubun tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halittu Annabi Muhammad (S A W)HAƘƘIN MALLAKA: Ummu Affan ban yarda a juya mini littafi ta ko wacce irin siga ba, ba tare da izini na ba. Da fatan za a kiyaye haƙƙin mallaka. *Page 1-2**Katsina State 2010*Unguwar Rimaye.A daidai lokacin Alhaji Ɗahiru ya biyo yarinyar da bulala har ƙofar gidan, yadda ya daddage yana kaiwa yarinyar bugu da bulalar dorinar mai baki biyu da hannunsa sai ka ɗauka wata balagaggiyar yarinya ko budurwar mace ce. Sai dai a ƙiyashin shekaru yarinyar ba zata wuce shekaru goma sha ɗaya a duniya ba, sai dai yanayin girman jiki na yarinyar da kurman jiki da Allah ya bata, a kallon farko sai ka ɗauka takai goma sha biyar koma sam...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.