FreeArewaPen original
BURINA
- 1views
- 2chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Book 1
*BURINA* _Na_ *Oum Fatima* _{Sahibar Hausa}_ *_HAUSA WRITERS ASSOCIATION_* _(Take:- Don cigaban Adabin Hausa da al'ummar Hausa)_*Da yaren Hausa ka ɗai muke rubutun mu, ba ma sirkawa da kowanne yare, kishin yarenmu ka ɗai muke yi, ba ma aron yaren wasu, kowanne yare kishin yarensa yake yi, Hausa/Fulani tushen mu.* ```Hausa writers association ta Hausawa ce``` *GODIYA.*_Yabo da godiya sun tabbata ga Allah mai kowa mai komai wanda ya bani ikon rubuta littafin BURINA, tsira da aminci su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad S A W da iyalan gidansa da sahabbansa da wad'anda suka yi imani da gaskiya.__Bisimillahir raha'manin Rahim._*Page 1*Katsina State, Dutsimma Local Government. Y'an daka Primary School.K'arfe 12:30am ya yi dai dai da kaɗa k'ararrawar tashin dal...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.