FreeArewaPen original
SAUYIN YANAYI
- 1views
- 22chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · EPISODE 1
*SAUYIN YANAYI*Share Fisbilillahi©ZAHRA ROYAL STAR 🌝*ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION**EPISODE* 1*TSOKACI*Rayuwa cike take da ƙalubale, sai dai ko wani bawa da kalar nasa ƙalubalen. A nawa labarin Mahaifina shi ne ƙalibalena, duk yanda zan kai ga yin abu domin naiman albarkarsa ba na taɓa samu, duk yanda zan yi domin ganin na faranta masa ya ci tura. Duk abin da zan yi domin ya sa ya yabeni ba ya gani... Na amshi hakan a matsayin kaddarata, kuma zan kasance ina addu'a har zuwa lokacin da zan samu SAUYIN YANAYI.*Unguwar Dubantu Hadejia, Jigawa State Nigeria*"Salma Kinga yadda kika koma kuwa wai kwana biyun nan mike damunki ne?"A d'an firgice Salma dake zaune a kujerar parlo tayi saurin sauke numfashi tana duban Hajiya, dake mata magana tana kuma mata wani kallo na k'urulla.Da sauri Salma tayi k'asa da kanta. Wasu hawaye na neman zubo mata. Da sauri Hajiya ta d'ago fuskar Salma a firgice ta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.