FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample · 1
Ba kodayaushe SAKI yake zama reason ba, amma dole ana bukatar wani yar gap domin fahimtar juna da mafita.... "Bance kada ki kashe aurenki ba, amma ki fahimci abu daya waye Aliyu Muhammad Jadda, idan har rabuwarku ce mafita shi kenan Allah yasa haka shine mafi alkhairi amma a matsayina na uwa ina kara baki shawara ki nutsu kafin yanke hukunci zaman da kuka yi na shekara biyu ya dace ya ki fahimci waye Tafida a gefe guda ba zan tilasta miki zama da Tafida ba amma kiyi tunani akan Yaranki da makomarsu domin zuwansa na jiya ya bukaci Yaranshi shawara ya rage ga me shiga rijiya..... Ajiyar zuciya na sauke kaina a sunkuye tabbas an kawo wani mataki da zan bude bakina akan Aliyu Tafida dole na magantu... duk da Mama bata juya min baya ba, amma ya dace na gayawa masu zargina da son zuciya gaskiya Aliyu Tafida ba irina yake bukata ba, yana niman hanyar da zan zame mishi boyi boyi shi ne...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.