FreeArewaPen original
Labarine mai cike da nishaɗi annushuwa da ilmantarwa labarin ya kunshi abubuwa da dama soyayya kissa da zaman lafiya
- 1views
- 12chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
*** Mariam ahmad matar dearMarubuciyar Duhun dajiRayuwar noor Uncle jD.sAlhamdulilah ala kulli halin so wannan littafin banyi don wani ko wata ba so idan ya yi dai-dai da labarin ku arashine!! wannan littafin ga baki ɗayan shi da ɗaukar wane ga yan uwa na ku yadda kuke so dashi 😅 Aminu Ahmad Fauziya AhmadNafisa Ahmad Muhammad Ahmad a hankali yake taka step ɗin benan da ke cikin palon kamar baya san tafiyar haka yake yin ta' wata Dattijiyar matar dake zaune kan kujera tana kallon alzajira tv ta ɗaga kai don tasan dai bai wuce "Abdullah domin shine ke irin wannan tafiyar" ya sakko cike da isa kamar wani macce ya ce'' mami na ina kwana?" Alhamdulilah son fatan katashi lafiya? Ya gajiyar aikin jiya?Ya ɗan sosa kai don ta tuna mai jiya tana hana shi kada ya hukunta su ayrah amma dole sai da ya buge su' ya ce mami am fine ya nufi darling table ya zauna don yin ƙari gashi ya kusa makara office" Ko da ya fita cikin gidan kai tsaye sai da ya fara biya wa ta wani gidan marayu da yake zuwa everyday sannan ya tafi daga saman asibitin an rubuta *DR ABDALLAH HOSPITAL* da manyan baƙi mutane suna ganin motar shi suka taho kamar zasu cinye shi suna mai barka da zuwa tun ma kafin ya fito cikin motar‚ ko da ya fito da far‘a a fuskar shi yake amsa masu gaisuwar nan ya fara ba wanda zai ba sadaka wanda kuma zai taimakawa da magani suka shiga ciki tare ko a cikin ma gaida shi ake yana amsawa kamar ba shine wanda yake daure fuska a gida ba!! Ayrahwallahi “mummy tunda ya buge mu Allah sai na mashi abinda zai ji haushi shima bazai bugi banza ba ya zauna Lafiya ” mummy ta kalle ta ta ce“ ayrah so kike ki jamun abin magana ko?? Nace ki hakuri wai shi abdallah ɗin ba wanki bane ko da tsaran ki ne tunda nace ki hakuri bazaki ba tom idan naji wata magana so am sorry ta faɗa tare da shiga bedroom ɗin ta” Anisa da ke gefen ayrah ɗin ta ce“ anty ayrah please tunda mummy ta ce ki hakuri ki daure ko ba daɗi kiyi Kinga dai ai hutun mu ya kusa ƙarewa mutafi school mu huta” Wacce ke gefe ta ce“ barta ta ɗauke mana mataki kan shi ai mungu ne ya abdallah shiyasa yau ko bangaren ban ƙwana ba saboda shi’ ɗazu dai ina jin fitar shi aiki ɗan banzan”......haka dai suke ta fira abun su kuma duk ta abdallah ɗin ce saboda ta kurar da ya masu gashi yau zasu tafi ƙwaye su kwana biyu saboda ranar Monday ne komawar su school.. Wacece ayrahIta ce ta farko a gun “mummy da alhaji ƙarami ta taso cikin so da kaunar iyayen ta da suke mata' alhamdulilah duk da san da suke nuna mata hakan bai hana bata tarbiyya ba sai dai tana wani halin da shi abdallah baiso wato...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.