FreeArewaPen original
ZARGE
- 1views
- 30chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
A.k.a Candy 🦋 Student Midwife 🌺 Writer ✍️ Graphic designer🪄 Muslimah 🤲 Proudly Nigerian 🇳🇬 Kuma Bahaɗejia🐎.
Sample · 01
*ZARGE*_(Mugun Ƙulli)_ BYSALMA AHMAD ISAH &ZAHRA ROYAL STAR بسم الله الرحمن الرحيمPage 01*Sabon Titin kwaɗo, Katsina state...*Wata matashiyar budurwa ce zaune a cikin wani babban ɗakin da a kallon farko za ka shaida cewa na 'yan mata ne... Domin ɗakin ya ƙunshi gadajen kwanciya har guda biyu, sannan dressing mirror ma biyu ne... Hatta da wardrobe biyu ce, yawan tarkacen dake cikin ɗakin bai sa ɗakin ya kasa yin kyau ba.A hankali ta miƙa hannu ta janyo kwalin cart ears headphones, peaches color, ta kunna shi tana taunar cingam a nutse, sannan ta yi connecting da warta, ta saka a kanta tana gyara ɗaurin ɗan kwalin kanta... TikTok ta shiga, sannan ta soma recording video tana ta wani marfi kamar 'yar tsana mai batiri. A ƙalla sau uku tana recording tana sakewa, domin duk ciki ba ta ga wanda yay mata ba... Tana shirin sake ɗaga wayar domin recording wani video...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.