FreeArewaPen original
RUBUTU A KAN RUWA
- 1views
- 45chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1
RUBUTU A KAN RUWA بسم لله الرحمن الرحيم FATIMA MUHAMMAD GURIN (Gureenjo)ADABI WRITERS ASSOCIATION Marubuciyar:*Zuhraa**Hamrah**Igiyar Rayuwa**Noor Iman**Ruwan Sama..**Lelewal**GAMON JINI paid**Kowa Ya ga zabuwa..**Diddigar ƙaya... Paid*And now..*RUBUTU A KAN RUWA*FREE PAGE 1Mafari...!Zubewa take kokarin yi cikin gigitacciyar kukan dake ratsa duk wani me sauraro, da sauri jama'ar wurin suka hoɓɓasa da nufin taro ta gudun mugun faɗuwa amma hakan be hanata kaiwa ƙasa ba tana rero kukan dake fita daga ƙasan zuciyarta, kukan da duk me sauraro ke tabbatar da lallai an yiwa wannan yarinya rashi me girma, babu abunda ya kai rashin mahaifi ɗaci sbd dashi ne ake ado, yau babu majinginarta babu bangon ta ya rushe ba tare da ta tsammatar mishi mutuwa kwana kusa ba, ya tafi ba tare da sun yi cikakkiyar sallama ba, gabaɗaya ta hautsine ta hautsin...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.