FreeArewaPen original
KUDIRAR ALLAH
- 1views
- 37chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
✍️ Welcome to the World of Nazeefah Sabo Nashe ✍️ If you love emotional stories, family drama, secrets, betrayal, destiny, and unforgettable plot twists, then you’re in the right place. 📚 My Published Novels: 🔥 ƘWARYAR WUTA (Now Available) ❤️ Me Zan Yi Da Ita? 🤔 Ya Abin Yak...
Sample · 1
K’UDIRAR ALLAH.Page. 1NAZEEFAH SABO NASHE.✍🏽***.******Idanunsa ya Lumshe a hankali Bayan ya gama kallon fuskarta da take d’auke da Tsananin farin ciki, da alama sak’on da mahaifinta ya bayar ta isar masa shine abinda ya saka ta tarin farin ciki da annashuwa.Bata sani ba shi sak’on yazo masa a hagunce da ta ta fassarar madadin farin ciki kwatankwacin nata, nasa hankalin tashi ya yi ya kuma shiga irin wancan yanayin da yake riskar kansa a duk sanda budurwa zata gaya masa sak’on mahaifinta ya ce ya turo. Ya bu’de tattausan idanunsa masu tsananin kyau da haiba ya zuba mata su, k’walla ce kwance a saman idanun wanda k’arfin zuciya da taurin rai yasa ya kasa sakin su su zubo. Namijin gaske ne da yake iya b’oye rauni da gazawar zuciyarsa a lokuta da dama, duk da matsalar da yake ciki ya ciA koka mata koda kuwa kuka ne mai kuwa da kururuwa. K’addarace mai girman gaske take watangaririya...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.