FreeArewaPen original
ALJANAR RUWA CE BY AISHA MB
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · PART 1&2
ALJANAR RUWA CE. AISHA M.BPAGE 01.......................................... LAGOS STATEGarine daya kunshi abubuwa kama daga mutane , manyan gidaje, gurare masu kyau daban sha'awa , Beaches, Da albarkatun shukoki masu kyau.Lagos yakasance gari daya bambanta da sauran garuruwa .dancinzaka shiga lagos baza hasa welcome to lagos ba saidai kaga ansa this is lagos. Wannan kenen . Wani kyakyawan golden bindi na hango gefen ruwa yana wutsil wutsil tasaman ruwa. Hakan bai bani daman ganin shin Aljanar ruwa ce koka kifin ruwane. Stale naga bindin yayi daga cikin ruwan. Zaro ido nayi ganin tabbas wannan ba kifi bane Aljanar ruwace . Zuwa nayi daf da ita .salati nasa sakamakon harba danayi da kyakywan fuskanta. Wanda yake dauke da dariya da annashuwa , da alama juyin datake yi cikin ruwan namat Dadi.Brown 馃憖 Eyes dinta ta, ta lumshe masu kama da madara sakamakon iskan dake kada...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.