FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writerπ
Sample Β· Dandano
*_KALBIM_*_Mamuhgee__DANDANO__Bismillahir Rahmanirraheem_KALBIM Zuciya! Zuciya daya ce Amma rai uku ne kirjinsu yake bugawa akanta,Zuciyar da me zuciyar sune abinda yafi so da tsananin kauna a rayuwarsa fiyeda tasa rayuwar da zuciyarsa wadda xai iya zare tasa zuciyar batareda tinanun komaiba ya bayar akansu sedai kuma lokaci daya ba zato ba tsammani wata zuciyar ta shiga tsakanin tasa zuciyar da zuciyar da itace hasken idaniya da rayuwarsa.Kalbim ta zama zuciyar da kowa ke buqata dan rayuwa,Kalbim itace zuciyar da zata zama sanadin rΓ yuwarsu su duka wadda kowannensu bazai iya rayuwa batareda bugawar zuciyaba,Tayaya zasu fuskanci rayuwar da kalubalensu ce su dukan akan abu daya,Bazata rayu batareda kalbim ba shima bazai rayu batareda kalbim ba..The great AZIZ AY LIMBA zaune akan sofa sanye da Ash cashmere wanda yake lafe a farar shiny skin dinsa dayake bayyanarda asalin hutu da luxurious ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.