SIHIRTACCIYAFree

ArewaPen original

AdventureFreeCompleted

SIHIRTACCIYA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · 1

💞 *SIHIRTACCIYA*💞*1**Bismillah da sunan Allah Mai rahma Mai jinkai Allah yasa mu gama lafiya ya bamu iKon amfani da abinda ke ciki, d story is just an imagination banyi shi don cin zarafin Wani ko wata ba, all characters n everything are just fiction, littafin na kudine 300 only*Masarautar Bengaza masarauta ce dake ji da karfin Iko da izzar mulki Wanda duk mutanen yankin ke matukar tsoro da basu girma can yankin yammacin nahiyar Asia, Wani azzalumin sarki ke bisa karagar mulki Mai suna sarki Furqum mutum me azzalumi mara tausayi da Imani dama Babu Allah a cikin zukatansu saboda gumaka suke bautawa da Kuma sihiri da tsafi domin addinin islama tayi karanci a wancan yankin. Karfin iKo da izzar mulkin nasa ya samu nasaba ne bisa dakarun sojojin yaki da yake matukar jida su , jarumai ne majiya karfi Wanda suka kware sosai a fagen yaki da filin daga domin duk lokacin da suka fita yaki basu ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play