FreeArewaPen original
MASARAUTA
- 1views
- 85chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Uwa Manazarciya Marubuciya Ƴar kasuwa Chocolate addict 🍫 Bookworm📗 Introvert 😚
Sample · 1
ﺑِﺴْـــــــﻢِﷲِﺍﻟﺮَّﺣْﻤَﻦِﺍلرَّﺣِﻴﻢ(TWE)©️Fertymerh Xarah💞🛕 *MASARAUTA*🏤~2024~1Tun da ya fito shago yake ta zuba ido yana kallon ta inda zata bullo, ya san a daidai irin wannan lokacin take zuwa karban bread wurin sa, bashi da kuɗi masu yawa a hannu kasancewar yanzu ba wani ciniki yake samu a shagon ɗinkin nasa ba, kayan maza yake ɗinkawa dasu yake samu yana rufawa kansa asiri dana mahaifiyarsa da yake kula da ita, da kuɗin yake biyan hayar shago idan lokaci yayi bashi da wata sana'a daya dogara da ita da zai nemi kuɗi bayan wannan, ana haka kwatsam sai ga wata mahaukaciya da ciki ta bayyana a layin nasu a galabaice da alamun yunwa sosai a tare da ita, duk inda taje babu mai kulata sai ma hantarar ta da ake yi, very young girl da lalurar hauka ga kuma ciki dole a tausaya mata, sanda tazo shagonsa xuciyarsa ta kwaɗaita masa da son taimakawa qaramar yarinya, abincinsa shinkafa da mai da...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.