ANYI WALƘIYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ANYI WALƘIYA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

*💦ANYI WALƘIYA💦*     MALLAKAR  *Faiza Almustapha Murai*         ( Fa'eehbg )         &*Maryam Muhammad Bello*      (Oum Amjad)    Daga Alƙalamin✍️     Oum Amjad      Fa'eehbg   *Haɗakar marubutan ƙungiya biyu**HAZIƘAN MARUBUTA*               AND *TASKIRA WRITERS ASSOCIATION**Wannan labari sadaukar ne ga ɗaukacin Masoyan mu na nesa da na kusa,muna Alfahari da ku,muna ƙaunar ku,kuma muna godiya sosai.🥰Allah ya bar zumunci.Amin.*_____________________________________*Muna roƙon Ubangiji kamar yadda muka fara rubuta wannan labari lafiya Allah yasa mu kammala shi lafiya,Ya Ubangiji ka bamu ikon isar da saƙon da muke son isarwa.Amin.**Wannnan labari ƙagaggen labari ne bamuyi dan tozarta kowa ba,idan ki/ka ga yayi shige da rayuwar ki Ayi muna afuwa haka labarin yazo muna.**Bamu yarda A juya muna labari ta kowa ce siga ba sai da izinin mu idan ki/ka yi da gangan Mun barki da Rabbi.Domin kayan mune a barmuna abun mu.🤗*    *Bismillahir Rahmanir Rahim**( RUBUTUN MARUBUTA )**( Dan Allah idan anyi sallah k ajiye karatun wannan littafi d.s kije ki sauke farali, banda barin mai gida gantale,sannan banda barin yara na gararan ba,banda barin girki na ƙonewa, kuma kina nan kin nace wa book ayi haƙuri ayi aikin gida,akula da gida in an gama sannan a cigaba da karatun*.*Idan har aka kira sallah da sauran su baki ajiye ba gaskiya bamu da laifi wannan laifin ki ne.✍️)*<<<<<>>>>>>Book one.Page 1.Yammaci ne mai cike da ni'ima kasancewar yanayin bazara da yafara ganyayyaki suna kaɗawa A hankali musamman kasancewar gurin kamar bayan gari haka da ita tuwa sukayi wa shinge.Nishi take saukewa a hankali bayan wani ƙaton iccen da take zaune a bayan sa da tulelen ciki a jikin ta wanda a ƙalla zai kai wata shidda haka.Ɗago kan ta da tayi ne cikin razana jin takon tafiya yana doso ta ne ya bamu damar ƙarewa kyakkyawar fuskar ta kallo.Babbar mace ce kyakkyawa da ita tana sanye cikin wata riga mara nauyi kamar ta bacci kanta babu ɗan kwalli ƙananan kitson da ke kanta gashi nan kwance abayan ta tayi Busu Busu da ita daganin ta galabaice take.Wasu hawaye ne masu zafi suka silalo mata tana tunanin Tata ta ƙare ƙara tabbatar da su ɗin ne dai mutanen da ke neman illata rayuwar ta da ta jaririn cikin ta wanda baizo duniyar ba ma.Share hawayen tayi tare ta shafa cikin nata tana ƙara shan jinin jikin ta cikin tausayin kanta da na jaririn nata.Muryoyin su ne taji suna magana wadda ke nuna ita ɗin suke cigaba da nema ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play