ƊANDAUDUFree

ArewaPen original

Non-fictionFreeOngoing

ƊANDAUDU

  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

A down Fall of a man is not the end of his life

More from @109051246447263646587

Sample · 01

*ƊAN DAUDU*👳🏾‍♀️*©️AuntiMamee*_Page 01_BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM********************************ƊAN BARE LAYIN GIDAN KAJI" MUMTAZ" dattijuwar ta faɗa da sanyin murya ba tare da ta jira amsawar wadda ta kira sunanta ba ta cigaba da magana."Har ga Allah ban so zaki tafi wani gari na daban da sunan karatu ba aure ba, amma ba yadda na iya anfi ƙarfi na da kalamai, banda malamin makarantar ku ne ya tako ƙafafunsa yazo har nan yayi min bayani Allah da saidai gwamnatin ta ɗauki nauyin karatun wasu amma ba ke ba amma ba yadda zanyi sai dai hakan ba zai sa a matsayina na mahaifiya na gaza gargaɗinki da ja miki kunne kan sha'anin rayuwa ba.Ba a shaidar ɗan yau MUMTAZ amma zan iya bada shaidar ki ta wani fannin, ta wani fannin kuma ke kanki kin san nasan ba ki da dama"Wani murmushi mai sauti ne matashiyar da aka kira da MUMTAZ ta saki wanda yayi sanadin katse maganar dattijuwar tare da girgiza kan...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters10
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play