RAYUWAR MAKARANTAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

RAYUWAR MAKARANTA

  • 1views
  • 27chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Thriller

*RAYUWAR MAKARANTA**© Zahra Royal Star*THRILLER*K'AUYEN RIMAYE, GOVERNMENT SECONDARY SCHOOL RIMAYE KATSINA STATES NIGERIA.*"Hauwa! na ce ki duk'a k'asa ko?"Kallonsa ta d'anyi tana tab'e baki cike da jin tsanar Mlm Aliyun, tabi shi da harara k'asa-k'asa.A hankali tayi k'asa, tasa gwaiwowinta a k'asan. Muryarsa cike da b'acin rai ya kai dubansa ga D'alibansa y'an mata dake wajan, K'awayen Hauwa ya ce "kuma ku duk'a k'asa marassa jin kawaii"K'unk'uni suka kama yi kamar baza su duk'a ba, sai kuma suka kai kasa kamar yacce Hauwa tayi, sun kai su had'u.Ya dube su yana d'aga wata y'ar k'aramar waya dake rik'e a hannunsa.Kamin a hankali ya ce "wacece mai wayar nan a cikinku?, wato an hana zuwa da kowacce waya, amma tsabar bakwai jin magana shine aka kama ke Hauwa da ita kina jin wak'a Mlm na cikin aji?, an tabbayeki kin ce wai ba taki ba ce, ta uban wacece to?".Murgud'a baki Hauwa tayi kanta ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters27
premium16
12

Page 11

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
13

Page 12

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
14

Page 13

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
15

Page 14

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
16

Page 15

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
17

Page 16

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
18

Page 17

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
19

Page 18

Premium
Updated 2 years agoAvailable now
20

Page 19-20

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
21

Page 21

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
22

Page 22

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
23

Page 23

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
24

Page 24

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
25

Page 25

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
26

Page 26

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
27

Page 27 end of My book

Premium
Updated 8 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play