DR AMNAFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

DR AMNA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · DR AMNA

Nanajeren 202Dan ta tuno da amminta Sai kawai tawuce office din head na asibitin Dr Abdurahman suka gaisa suka tattauna akan patient dinta Anesha nidai banji meh suka ce bah sukayi sallama tafice tana jimami irin ciwo Anesha a kananun shekarun ta da baza su gaza 19 bah Amma da ciwo zuciya gashi ba uba mahaifiyar ta ce kawai ke fama da jinyarta har ta Isa office nata ta zauna Sai takira mijinta ta tambaye shi ya ya Isa office "yace alhamdullillah ya fama da jama'a ?" Tace Kai abun ba sauki wallahi Amma kwanan duka jiki na a mace nake jinsaBansan meke faruwa Dani ba,hankalin shi inyayi dubu Saida ya tashi"yace and u did not tell me since why? " no dear don't take it so hard "ok am coming to pick u right now'ok let go rown to check on my petients before u come"ya kashe wayan atake ya tashi wuce mota hankalin shi atashe ya wuce jaji hospital ya dau matarshi suka wuce gida Sai Holo yake "itak...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play