FreeArewaPen original
HURAYYAH (New edition)
- 1views
- 87chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am so proud to be a hausa writer.
Sample · HURAYYAH (New edition) Chapter 1
HURAYYAH Dukkanin yabo da kuma godiya sun tabbata ga Ubangijin halitta,wanda ya nufeni da fara gyara wannan labari domin makaranta su amfana da darussan da ke cikinsa.Ina fata makaranta labarin za su yi alfahari dashi fiye dana baya,domin a wannan karon labarin zai ƙayatar fiye dana farkonsa.Labarin zai kasance paid book ne,wanda za ku biya kuɗi ƙalilan domin ku karanta cikakken labarin.Ina ma ƴan arewabook albishir da cewa za su karanta galla-gallan shafuka akan kuɗi ƙalilan,burina shine ku bibiyi labarin HURAYYAH daga farko har ƙarshensa. Chapter 1Matashi ne da bazai haura shekaru talatin da bakwai a duniya ba,hakimce a bayan tsaleliyar motarsa driver na jansa a hankali kasancewarsa mutumin da sam bayi ƙaunar gudu a mota. Shigowarsa garin na Gombe kenan wanda ya kasance mahaifarsa,bayan ya shafe watanni biyu cur...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.