BA DON MACE BAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

BA DON MACE BA

  • 1views
  • 7chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

The Eloquent Writer

More from @fatiimafantah

Sample · Chapter 1

*** DON MACE BA...*✍️ *BY FATIMA FANTAH**BA DON MACE BA... LITTAFIN KUƊI NE A KAN ₦1000. GA MAI BUƘATA YA TURA KUƊINSA TA WANNAN ASUSUN 0421863702 FATIMA MUHAMMADU GT BANK. SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR ***. ALLAH YA BA DA IKON SIYA DA BIYA. AMEEN.**GARGAƊI**Ban yarda wani ko wata ko wasu gungun al'umma su juya mini labari ta kowace irin siga ba, sai da rubutaccen izinina. BA DON MACE BA... Mallakina ne.**JAN HANKALI* *Ba Don Mace Ba... Ƙirƙirarren labari ne, idan ya yi daidai da rayuwar wani ko wata a cikin al'umma, to akasi ne cikin rashin sani.*  *Yadda muka fara lafiya Allah ya sa mu gama lafiya, Allah ya tsare hannuna da rubuta abinda zai cutar da wani ko wata a cikin al'ummar musulmi.**BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM**_Ciwon 'ya mace, na 'ya mace ne. Shi ne zancen hikima da ya yi mini tasiri tun daga yarintata har zuwa lo...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters7
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play