FreeArewaPen original
LATYFAH IMAM BOOK 2
- 1views
- 113chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer ce
Sample · PART 1
LATYFAH IMAMBOOK 2NA BILLY S FARI NANA DISOSHAFI NA DAYA.. Enyaa... Sautin kukan Noor shine abunda ya tashemu a safiyar yau, gaba ɗaya bana cikin nutsuwata idanuwana sunyi luhu luhu ga ciwon kai da nake fama dashi sosai nayi rama dan duk wanda yasanni abaya yaganni yanzu zai iya tsorota saboda babu kibar nan kwatakwata hatta hancina sai da yataɗa yanzu babu kumatun nan na rame nazama abun tausayi.."Yaa Allah". Abunda na ambata kenan acikin raina ina mai lumshe idanuwana ina tuna tsanin halin dana shiga acikin prison a hankali na saka hannu na share hawayen dake kan fuskata ina mai kara jin zafin wannan ahali da halin da suka sakani idan ba Allah ya dubeni ba tayaya zan wanke kaina da laifin kissa kasancewata diyar talakawa, Sanin ba sallah zanyi ba ina cikin jini yasanyani miƙewa ina ɗan dafe kaina da jiri yake dibata na dauki Noor a hannuna. Sautin karar...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.