SAKIN WAWAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

SAKIN WAWA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Rubutu wata hanya ce ta isar da sako ga al'umma. Allah ka ba mu ikon rubutu alkhairi ka sa mu amfani al'umma

More from @zinariya0102

Sample · 1-END

Sakii!!!! Ni LARAI Innalillahi wainnailaihirrajiu! Amma wannan yaro ya yi wauta duka-duka ma yau she akayi auren Ina wata shida ne"cewar wata yamutsattsiyar tsohuwa wacce zata kai shekara hamsin a duniya."Uhm wallahi kuwa Baba Larai da kunne na na ji ILU na faɗi a can hayin Jatau wai ya sau Kamila" ce war Hansai dillaliya."Amma na tausayawa LUBE da LAMI kai wannan abu bai daɗi ba ko kaɗan, an jima zan je gidan naji me ya faru, idan da gyara sai mu gyara a mai da yarinya ɗakinta" Dillaliya ta ce"to do Allah Baba Larai kar ki ce ni na faɗa miki" LARAI ta ce "kai haba ƴar nan sai ka ce yau muka saba babu wanda zan ji""yauwa to ki duba kayan jiya nan na shiga kasuwa na saro su, akwai kwalli fari, da ɗan tamburawa, ga kuma tsakiya ga yarirrika ma, ba sa komai alkur'an duba ki gani" LARAI ta ce" kinga ba ni da kuɗi murtala uku ce da ni kaf gidan nan dan haka Allah...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play