BANI DA MADOGARA (Sai Allah...)Free

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

BANI DA MADOGARA (Sai Allah...)

  • 1views
  • 48chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

*_The Amazing Pen_ ✍️..........*  *🌍BANI DA MADOGARA🌍*      (Sai Allah.......)*Narrnarhh Bukar*( *The Amazing Pen ✍️* )*TASKIRA WRITER'S FORUM*       ( *T.W.F* )*Saurin me kike y'ar uwa! Ina za ki! Matso kusa domin a yi tafiyar dake,karki wuce ba tare da kin yi following d'aya daga cikin links ďin da suke a k'asa ,kiyi following link ďin da yayi miki don cigaba da karanta k'ayataccen littafina mai suna BANI DA MADOGARA (Sai Allah...),hmmm ba a magana idan ana sallah don sai kin karanta za ki tabbatar kuma za ki shaida had'uwarsa , sannan za ku iya samun littafina na farko mai suna NACINA YA JAWO MIN a kowani link daga cikin huďun nan.Asha karatu lafiya, ta ku har kullum NARRNARHH BUKAR ( *The Amazing Pen ✍️* ).laaah! Na manta kuyi following ďina ta wa'innan links d'in below don samun ci gaba da karanta littafina, Ina maraba lale marhabin da zuwanku**FOLLOW *** CHANNEL**** ME ON ******* ME ON AREWABOOK*https://arewabooks.com/book?=6615ba31404e6e2687888ab9*FOLLOW *** CHANNEL **** ❌❌❌*Ban yarda wata/wani su sauyamin littafi ta kowani siga ba tare da izinina ba,a hir ďinku masu satar fasaha! domin bazan lamunta ba,haka-zalika ban yarda a copy wani ɓangare na littafina ko kuma a maida shi AUDIO ba tare da izinina ba,hakk'in mallaka na NARRNARHH BUKAR ( *The Amazing Pen ✍️* )ne,don haka a kiyaye*      *Bismillahir-rahmani-rahim**Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah (S. W. T) ubangijin talikai wanda ya bani iko da lafiyar fara sabon littafina na biyu mai suna BANI DA MADOGARA (Sai Allah. ..),kamar yadda na farashi, Allah ka bani iko da lafiyar kammalashi.Allah kai nake rok'o kasa wa'inda suka karanta su amfana da darussan da littafin ya k'unsa sannan kasa ya zamanto tafarkin shiriyar al'umma da yawa, Ameen ya Rahman**BOOK* 1⃣*Chapter 01**Kwanar kwara k'wai Kaduna State,Nigeria*•••••••••••••••••Gida ne babba mai kyau da tsari daidai gwargwado,idan kaga gidan baza kayi tunanin a k'auye a kayi ginin ba.Mata ne zaune a saman bencina tuna murza flawa,wasu kuma na yanka kwab'abb'an flawan k'ananu,wasu bangeren matan na tuyar cincin ,kowacce kana ganinta kaga ƴar k'auye saboda shigar da ke a jikinsu ba wata shigar kirki bace,riga daban ɗan-kwali daban haka suketa faman aikin tuya.Wata ce a cikinsu ta dubi ƴar uwarta ta ce"Wai in tambayeki Harira"Wacca aka kira da Harira ta ce"Ina sauraranki Balki"Sai da Balki ta ɗan nisa sannan ta ce"Wai ina Hujayrah mai idon mujiya take ne,naga tu...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “BANI DA MADOGARA (Sai Allah...)” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play