SILAR KANIN MIJIFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

SILAR KANIN MIJI

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Rubutu wata hanya ce ta isar da sako ga al'umma. Allah ka ba mu ikon rubutu alkhairi ka sa mu amfani al'umma

More from @zinariya0102

Sample · Complete

____________Tafe yake yana jogging da misalin ƙarfe bakwai da rabi na safe da gani sa ya jima yana yin gudun, sanye yake da J.C red tare da wandonta wanda yake sample na team ɗin nan na kwallon ƙafa wato Manchester United, matashi ne wanda ba zai haura shekara ashirin da takwas zuwa talatin ba, fuskarsa babu annuri ko kaɗan, dogo ne sosai, yana da faɗi ƙarfafa ne, figure ɗinsa ya fita sosai saboda yawan exercise da yake. He is complexion,long hair ɗin kansa wanda ya kwanta har wuyarsa sai shaining yake, ya yi gumi sosai amma hakan bai sa ya tsaya da wannan ɗan gudun da yake ba, SAIF kenan, Ɗa ga professor Ibrahim Waziri shahararrar ɗan boko wanda duniya ta san da zamansa.Ƙaramar door ɗin da ke jikin gate ɗin gidan ya tura dan shiga, jin a rufe ya sa ya hau bugu cikin fusata, " waye nan?" ce war Mato (gate man), jin ba amsa ya sa shi saurin buɗewa, tsaye ya ga SAIF ya ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play