FreeArewaPen original
FAD'IME (Dangin Jinnu)
- 1views
- 24chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Nainarh KD – Nkd's “Every heart has a story — I only give it words.” 📞 Phone Number: *** or ***
Sample · 01
*FAƊIME...💋🌸💕* _(Dangin Jinnu)_©By Nainarh KD & Zahrah Royal Star *Dedicated to Salma Ahmad Isah (Candy)**بسم الله الرحمن الرحيم**A love & Laugh story that will capture your heart and soul.*01*ƘAUYEN KINKIBA, KADUNA STATE.**GIDAN MALAM YAHAYA*Lami ta saki shewa a karo na barkatai zuciyarta cike fal da zallar farin ciki na ganin halin da Abokiyar zamanta Ummah ke ciki na tsananin azabar naƙuda, amma hakan bai sa Lami ta tausaya ma ta ba, sai ma ƙari sa shiga cikin Ɗakin da ya haɗu daidai gwargwado kuma kana gani kaga Ɗakin Amaryar da bata shekara ba, wani irin kallo take jefa wa Ummah dake tsakiyar Ɗakin tana faman nuƙurƙusu cikin halin naƙuda, kafin ta ƙari sa wurin da take tare da durƙusa wa a gabanta ta ce. “kin yi kaɗan kuma kin tafka Babban kuskure da har kika yarda kika kasance matsayin kishiya a gareni wannan azabtar ma kaɗan kika gani sauran a kan abin da zaki haif...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.