KAMPALA ESTATEFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

KAMPALA ESTATE

  • 1views
  • 40chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

KAMPALA ESTATE            NABILKISU GALADANCHIADABI WRITER'S ASSOCIATIONDa sunan Allah me rahama me jinƙai Rabbu samawati ka sanya alkhairi da albarka a cikin wannan rubutun da zanyi, abin da zai cutar da Al'umma ta Allah ka hanani rubutawa Alkhairin da al'umma zasu amfani dashi Allah ka bani ikon rubutawa Ameen.NASAN WASU ZASUCE MEYASA ANTY BILLY TA KE ƊAUKAR BANGAREN RUBUTU DA KALMOMI MASU WUYAR FAƊA TO KADA KU ƊAUKA NA CANJA NE INA NAN AKAN BAKANA NA ƘI DA KUMA YAƘI DA RUBUTUN *** HAR ABADA. WANNAN AL'AMARIN SHINE DAMUWAR MU, SHINE MATSALARMU SHINE GURƁACEWAR TARBIYAR MATA HAR MA DA MAZA, DUK WANI RUBUTU DA ZANYI AKWAI KODA KASO 30 NA ABINDA YA FARU DA GASKE A CIKI KUMA INA YIN RESEARCH SOSAI KAFIN RUBUTU SO KU BIBIYA TUN DAGA MATA HAR MAZA MASU AURE DA MARASU AUREN DUK ZAI AMFANEMU BAKI ƊAYA SON SO.....      01.Tun a sararin samaniya daya karkato da jirgin zuwa sakkowa wani irin nishaɗi ya mamaye ilahirin zuciyarsa, Nigeria gida ce kuma komai lalacewarta tafiye masa kowace ƙasa zai je, tuƙin jirgi abu ne da yafi so sama da komai a rayuwarsa duk da rashin wadataccen lokacin da baya samu, lokacin da tayar jirgin na gaba suka fita ya saita giyar sauka yin landing sai ya faɗaɗa fara'arsa, zuwa sanda tayar jirgin ta bada wani soft landing a cikin tsananin ƙwarewa sai a hankali ya soma cin burki tare da lumshe ido, tsayawar jirgin cak ya sanya a wannan karon da ya murmusa sai da haƙwaransa suka bayyana cikin lumshe ido da buɗewa ya kalli gabansa tare da furta "Alhamdulillah." Kafin ya fara zare hular kansa da sit belt yana nuna tsananin gajiyawa, co-pilot da suka tuƙo jirgin tare ya kallesa yana murmushi kafin ya ce "Alhamdulillah Captain Leo we are home." Dariya me ɗan sauti ya yi kafin a shagwaɓe da muryarsa me faɗi ya ce "Alhamdulillah zanga Nannyta." Dariya Captain Munir ya yi sannan ya ce"Nannyta's Captain ba, kwanan nan zan huta da maganar ta ai."  Yana miƙewa ya ce"Sai na kwana biyu a garin nan ai, idan naje can ma ba wani daɗewa zan yi ba that old lady ban iya fitinar ta zan gaisheta ne kawai in tamun kitso zan dawo Lagos." Captain Munir ma ya miƙe yana dariya ya ce"Kunfi kusa ai, nima zanje kano fa but bazan daɗe ba zan dawo yaushe zaka tafi mu tafi tare." Yana ragewa tie ɗinsa matsewa ya ce"Captain I'm going there by road banida lokacin jirgin nan na gaji ya kamata inga garuruwa ai." Captain Munir ya ce"Ya kamata gaskiya mu je da motar." A gajiye ya ce"Muyi waya dai yanzu gida kawai nake so lemme change kawai sai mu doshi gida." A haka suka nufi changing room suka yi freshen up sannan kowannensu driver ya ɗaukesu suka nufi gida don dukkansu isowarsu Nigeria sun ɗauki annual leave wasu pilots ne zasuyi piloting jirgin back to Uk.A matuƙar gajiya yake sanda suka iso wawakeken Estate ɗin a ata ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters40
premium20
21

Page 21

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
22

Page 22

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
23

Page 23

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
24

Page 24

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
25

Page 25

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
26

Page 26

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
27

Page 27

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
28

Page 27

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
29

Page 28

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
30

Page 29

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
31

Page 30

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
32

Page 31

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
33

Page 32

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
34

Page 33

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
35

Page34

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
36

Page 35

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
37

Page 36

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
38

Page 37

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
39

Page 38

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
40

Page 39

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play