FreeArewaPen original
UMMUL~JAANNAH
- 1views
- 25chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Nainarh KD – Nkd's “Every heart has a story — I only give it words.” 📞 Phone Number: *** or ***
Sample · 01
# Nainarh KD # Perfectly Pen's # ****UMMUL~JAANNAH..🩸✨🔥**Two souls, brought together by fate, navigate love, heartbreak, and self-discovery.*Copy is not allowed.¡!Ba kuma zan Lamunci a canzan labari kota wata siga ba.¡!01.A mugun razane taja baya hannunta dafe da kumatunta, yayin da fuskarta ke cike da zallar mamaki na marin da Yarinyar ta kwaɗa ma ta domin bata taɓa tsammani ba, kamar a mafarki dai taji saukar marin, baki na rawa na zallar mamaki ta furta.“Ummul ni kika mara?”Ta yi maganar cikin nuna zallar mamaki tana kuma kallon Ummul dake tsaye gabanta ta harɗe hannu a ƙirji, Innocent face nata a kame tamkar dai ba ita ta yi marin ba.“Na mareki Rahina, kuma zan ci gaba marinki muddun baki riƙe girman ki ba, kuma zan ƙara tambayarki a karo na ƙarshe da ki sanar dani inda kuka kai min Mahaifiya tun kafin hukuma ta shiga tsakanina daku.”Wannan karon tsoro ne ya mamaye fuska...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.