FreeArewaPen original
RANDAR CIKIN ƊAKA...
- 1views
- 55chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1-2
Gawurtattu uku 2025RANDAR CIKIN ƊAKA...©FATIMA SUNUSI RABIU Ummu Affan*1/1/2025*Godiya har kullum ga Allah take, Ubangijin talikai, dubun tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halittu. Annabi Muhammad S A W.Haƙƙin mallaka Ummu Affan: Ban yarda a juya mini labari ta ko wacce irin siga ba, sai tare da izinina, da fatan za a kiyaye haƙƙin mallaka.DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN ƘAI.Page 1-2Da gudu na fito daga bedroom ɗin ina mai take ma shi baya ganin saurin da yake. Gadan-gadan ya doshi ƙofa ba ko waiwaye. Bin kololin abincin da ke jere nayi da kallo, kafin namujiyata ya koma kan hanyar da ya dosa."Yaya Mudassir (Md) abincinka fa?" Na furta da sauri ganin yana niyyar fita daga parlourn. Bai juyo ba, hakan ne yasa nayi saurin azama tare da cimmasa."Magana fa nake Yaya." Na kuma furtawa daidai lokacin da na ƙarasa kusa dashi yana gab da buɗe ƙofar parlourn. Screen ɗin wayarsa ya d...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.