ZIYAANFree

ArewaPen original

ThrillersFreeOngoing

ZIYAAN

  • 1views
  • 5chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 1

🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋 *ZIYAAN* 🦋🦋🦋🦋🦋🦋🦋DijahAM (Oum Amani)Daga Marubuciyar..-NOOR-TASWIRAR KADDARA-ELHAJJ-AASMAA-JUYIN RAYUWA-ALKALAMIN SO-NOURAHDay 1THE PROPHET (S A W) SAID"If they knew the reward of offering the Zuhr prayer early (in its stated time), they would race for it."SAHIH AL-BUKHARI 652 (SAHIH)Page 1 TRUE LIFE STORYبسم الله الرحمن الرحيمSuna na Ziyaan, haifaffiyar garin Kano. Mu hudu ne a wajen iyayen mu, ni ce babba sai Sa’a, Anas da auta Abdullah. Shekara biyu da suka wuce Allah yyi wa mahaifiyar mu rasuwa, ta rasu da tsowon ciki. Har ynxu kuma tsawon shekarun nan babanmu bai Kara aure ba, mu kadai muke zama a gidan m, sai dai ni da Sa’a muna yawan zuwa gidan kakar mu kwana wacce ta haifi mamanmu, mazan ne dai basu çıka son zuwa ba. Shekaruna goma sha shida, amma a sura ta zaka dauka na wuce haka, Ubangiji ya min wani irin diri ma...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters5
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play