FreeArewaPen original
NUR FIRDAUS
- 1views
- 166chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author..... Writer of #AHUMMAGGA #KUDI KUMBAR SUSA #AJALINSO #SO MAKAMIN CUTA #ARNE FOLLOW ME ON INSTAGRAM @SURAYYAHMS ALSO *** @SURAYYAHMS.
Sample · 1
*NUR FIRDAUS...1* Arewabooks@Surayyahms ©All rights reserved!!2024/20254.00 am na safiya iyaka disashiyar hasken bedside lamp ne kawai yake ratsawa a dakin ayayinda wata Red colour G-string pant da baida maraba dana cikakkun karuwai tareda wata figaggyar push up bra me shararan net hade da wasu tsinannun kayan bacci ke barbaje akasa daura da farin boxers na calvin clain wanda tamkar an watso sune tsakiyar Katafaren dakin bacci na alfarma wanda duk duhu dakim dolene idanuwan su shaida da irin kwalliya ta royal purple da wani irin cool golden colour da aka ma dakin, wani irin shiru dakin yay tamkar babu kowa aciki banda uban qamshin turare da ƙarar sanyin iskan ac dake tashi ahankali aciki.Kyafaffiyar macece kwance akan gadon fara sol da ita creame de la creame dga ganin ta kaga kalar manyan mata na garin abuja, koinanta acike yake tam batada kashin wuya wanda kallo daya kamata kasan hut...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.