BANAFSHA BOOK 2Free

ArewaPen original

MysteryFreeCompleted

BANAFSHA BOOK 2

  • 1views
  • 53chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Alkalamina ƴanci na ne, ina roƙon Allah kar ya bani ikon rubuta abun da ba zai amfani al'umma ba, ina amfani da baiwa ta na rubutu ne, wurin amfana da al'umma gami da nishaɗantar da su. Ku cigaba da biyo alƙalamina domin samun ƙaruwa, saban ilimi da kuma nishaɗi duk a lokaci ɗa...

More from @lelelady18

Sample · 37

Bismillahir Rahmanir Rahim, da sunan Allah mai rahama maijin kai, yanda Allah ya bani ikon kammala book one Allah ya bani ikon kammala, book two saiai bansan yadda tsayi littafin zaiakai ba, zan iya karashewa a book one, zai iya kaiwa book 3 kuma, 💕BANAFSHA💕😢😢😢😢 By Miss'LL (Lele Lady)PAGE 37 ......bayan su kammala loda containers din cikin motar, harta daga ta fara tafiya, ba zato ba tsammani sojoji suka zagaye motan ruke da manyan bindigu a hannun su, come out with your hands up, it's an order, Ahankali suka bude motan tare da fitowa dukkan su hannayen su a sama, saidai babu alamun tsoro a fuskokin su kwata kwata su uku ne, Boss ne sai wani shima daga ganin shi dan Nigeria ne sai kuma, wani bature da alama dan kasar ne Sojin dake maganane ya kara bada umarni da Captain go and check the car, da alama shine babban su, a bazata sukaji karan harbi an harba daya daga cikin wayanda suka kama, cikin sairi wasu suka juya tare da seta bindigogin su kanshi... Da sauri suka sauke ganin wanda yayi halbin,......Wow readeaes kun ganshi kuwa, wani haddaden matashine, mai jini a jika, yana da kira ta karfafan maza, kakkyawanne sosai, dan bantama tunanin akwai kyawu irin nashi ba, dan komai nashi ya hadu matuka, wannan bawa babu abunda zaiyi illah ya gode ma Allah bisa kyawun daya bashi, domin koshi akaba ragamar tsara kanshi, na tabbatar bazaiyi kaman wannan ba, Yana sanye da bakin glass hakan ba karanmin kara kawata fuskar tashi yayi ba, mataahine dan a shekaru bazai gaza 30 ba, yana da gashin kai mai matuakr lauahi, dark brown ne sosai, irin wanda inba tare da baki ka gani ba zaka dauka bakine, yayi mishi gyara irin na matasan samari masu ji da kansu, ga wani kwantaccen saje dayama fuskarshi kawanya, Yana sanye cikin bakaken kaya ya daura babbar jacket akai, kafafuns shima na sanye cikin boot bakake ba karamin haduwa yayi ba Nan take suka kame tare da sara mai dan kuwa tabbas shi yayi harbin, yayin da wasu daga cikin su suka hanzarta wurin wanda ya harba, dan su bincika, dan sunsan ogan nasu baya abu ba tare da dalili ba, Baice musu komai ba ga juya yabar wurin, ya koma cikin wata haddadiyar mota....Abunda ya faruWani muhimmin tarone ya su kasar shida grandpa dinshi, kuma bayan sun kammala abunda ya kawosu, sunzo airport zasu koma yace a dakata dayake shi dama ba jirgin kasuwa yake biba yana da nashi privet jet din, su kansu eacort din nashi basu san dalilin tsayawan da yace ayiba, Shi kuma yana sane da harkallan shiho da yamma ta da akeyi, kuma ya samu information akan za'a shigo da wasu yau, dan shi duk inda zai shiga baya tafiya sai yayi cikakken binciken duk wani abu game da wurin, kama daga wanda kasar ta sani har zuwa wanda ma bata sani ba Yana cikin mota shid...

Continue reading free chapter

App exclusive

Continue “BANAFSHA BOOK 2” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play