SARTSEFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

SARTSE

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Sunana Halima.hz, ni marubuciya ce, kuma ƴar kasuwa mai siyar da nau'in sutturun sawa. Ina rubutu don in rayar da abubuwan da mutane ke ji. Ba na rubutu don nishaɗi kawai, ina rubutu don motsa tunani. Kowanne labarina yana ɗauke da murya...

More from @halimahz

Sample · GABATARWA

Littafin SARTSE rubutu da wallafawa haƙƙin Mallakar Marubuciya Halima-hz ne.Duk wani abu da za'a karanta cikin labarin ƙirƙirarsa aka yi, ba labarin gaske ba ne, an yi ne domin isar da saƙo. Ya danganta da yadda makaranci ya ɗauke shi, nishaɗantarwa ko faɗakarwa. Don haka duk wani kamanceceniya na cikin labarin akan rai ko salon rayuwa, a ɗauki hakan a matsayin akasi.Babu wani lokaci da na fitar don tabbatar da fara sakin labarin, amma dai yana zuwa nan ba daɗewa ba...Ku kafa! Ku tsare! Ku jira! Yanayin vote na ku da bibiyar shafukana shi zai tabbatar min da kuna ganɗokin zuwan labarin gareku nan kurkusa.Ana matuƙar taren tare🥰

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play