ZAHRAHFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ZAHRAH

  • 1views
  • 5chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 1-2

ZAHRAH...!* Sabon Salo. ©FATIMA SUNUSI RABIU UMMU AFFAN GAWURTATTU BIYAR TAKU NA BIYU.✌️ Godiya ta tabbata ga Allah da ya sake bani dama da iko na kawo muku wani sabon labarin sabon takun kuma sabon salo, Allah ka ƙara bani iko da aminci lafiya da basira incigaba da kawo muku gawurtattun labari. Dubun tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halittu Annabi Muhammad S A W. _Wannan karon ma labarin ƙirƙirarre ne, da fatan zaku bani haɗin kai domin fahimtar inda ya dosa, sannan ban yadda a juya mini labari ta kowacce irin siga ba ba tare da izini na ba, idan yazo daidai da rayuwarki/ka a rashi ne._ _MASU SO NA ƊAURA MUSU TALLA A PAGES NA LITTAFINA ZASU IYA MAGANA CIKIN FARASHI MAI RAHUSA, MAI TALLA SHI KE DA RIBA ***._ Bismillahir rahmanir rahim. ️ 1️⃣ & 2️⃣ ...Sosai ta ke juyi a saman gadon tana girgiza kai da fizge-fizge kai da ka kalleta kasan tana cikin wani yanayi kuma a...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters5
premium3
03

Page ,5-6

Premium
Updated a year agoAvailable now
04

Page 7-8

Premium
Updated a year agoAvailable now
05

Page 9-10

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play