DUNIYA TA BOOK 2 🌏Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

DUNIYA TA BOOK 2 🌏

  • 1views
  • 179chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Am a writer,i dream while awake.

More from @huguma

Sample · Sanarwa

assalamu alaikum warahmatullah,barkanmu da wannan lokaci,barkanmu da yau,ya ibada?,ubangiji ya karba mana.zaku jini shuru yau don jiya ma da qyar ido rurrufe na hada muku pages din jiyan don kada ku jini shuruan taba file dina amma in sha Allah idan ta yiwu gobe zaku iya jina koda wanne lokaci,idan bai samu ba ina fatan zakuyimin uzuri.....ku saka ido tsakanin asabar in sha Allahina matuqar godiya a gareku da dafawa labarin da kukayiina roqon Allah S W T duk wani makarancin littafin nan dama wanda bai samu daman zuwa nan ba,ubangiji ya sanyashi cikin datattun bayinsa albarkan wadannan fiyayyun kwanakin,Allah ya shafe mana kurakurenmuyasa mu dace da ranar arfa muna cikin aminci da yalwa ameen summa ameenHUGUMA.

Continue reading

App exclusive

Continue “DUNIYA TA BOOK 2 🌏” in the app

The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.

Download on the App StoreGet it on Google Play