ALAQAR SOYAYYAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

ALAQAR SOYAYYA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Sunana Halima.hz, ni marubuciya ce, kuma ƴar kasuwa mai siyar da nau'in sutturun sawa. Ina rubutu don in rayar da abubuwan da mutane ke ji. Ba na rubutu don nishaɗi kawai, ina rubutu don motsa tunani. Kowanne labarina yana ɗauke da murya...

More from @halimahz

Sample · 1

ALAQAR SOYAYYA```Gajeran Labari!``````Free Book.```©️Halima-hzhalimahz@ArewabooksHalimahz_@Arewabooks_______________________BISMILLAHIR-RAHMANIR RAHIM. dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah (S.W.T), ina gode masa, ina neman agajinsa da gudunmawarsa da taimakonsa.________________________Littafin ALAQAR SOYAYYA rubutu da wallafawa haƙƙin Mallakar Marubuciya Halima-hz ne.Duk wani abu da za'a karanta cikin labarin ƙirƙirarsa aka yi, ba labarin gaske ba ne.______________________LITTAFIN SADAUKARWA NE GA DUKKAN MASOYANA, MAKARANTA LITTAFAI NA._______________________(1)Ni'imtacciyar iskar garin mai daɗi na ratso tagar sitting room ɗin tana shigowa tana mai ratsa ilahirin fatar jikinmu. Ƙwayar idona na ɗaga ina mai kafe tagar, yanayin garin nake kallo da ke burge ni a duk sanda yayi irin haka, ina ta shaƙar ƙamshin damshin ƙasa da ke ba da tabbacin wani yankin na kusa da mu an sheƙa musu ruw...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play